Malamai Da Limamai A Bauchi Sun Dunkufa Addu’o’i Ga GYB
Malamai Da Limamai A Bauchi Sun Dunkufa Addu’o’i Ga GYB

Gamayyar malamai da Limamai da Alarammomi a jihar Bauchi sun gudanar da taron walima da saukar Al-Qur'ani na fatan Nasara da sanya albarka ga takarar Yahaya Bello

Taron na gudana ne yau Asabar

Wannan dai na zuwa ne kasa da sa’oi 24 da Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya amsa kiraye-kirayen yan Najeriya dake neman ya fito takarar shugabancin kasa a 2023

Gwamnan ya amsa kiran ne a lokacinda hadaddiyar kungiyar yan Jaridun Hausa suka gana dashi jiya Juma'a a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published.